Mata da ke karatun ungozoma da aikin jinya a Afghanistan sun shaida wa BBC cewa an faɗa musu cewa kar su zo makaranta washegari - wanda ke nufin an rufe hanya ɗaya tilo da ta rage musu na ƙaro karatu ...
''Kasancewata mace ina ayyuka da dama da suka zama kamar al'ada a wurina wadanda ba ma a maganar wai a gode min don na yi su," in ji Maria daga Argentina, take bayani lokacin da aka nemi ta yi bayani ...